Tsaka Mai Wuya
TALATA/TUES 0500 UTC (12 MIN)
Masu saurare kan kasance tare da kwararren dan jarida kuma shugaban Sashen Hausa na VOA Aliyu Mustapha, a zazzafar muhawara dangane al’amuran yau da kullum a kasar Hausa. An tsara shirin domin musayar fahimta da ra’ayoyi a kan lamurra a tsanake. Gabatarwa: Aliyu Mustapha