Preview

Sudan na fama da barkewar annobar cutar kwalara, inda aka samu rahoton wadanda suka kamu da cutar mutane 5,000 sannan akalla 191 suka mutu.

Please log in to download this media. Not registered? Register now!